PJ Twins – Ikon Allah (Gods Power)

Ikon Allah (Gods Power) by PJ Twins

PJ Twins are talented and fast-rising gospel artists.

Talented Twins named PJ has dropped a new sweet gospel song titled “TRIBUTE TO MAMA. “A TRIBUTE TO MAMA” was a song dedicated to their beloved Mum, late Mrs. Sarah Jacob.

In addition, Now they are back with another hit titled “IKON ALLAH ” (God’s Power) which is a song behind the title of their nine-track video album.
The song IKON ALLAH is an expression of God’s Power and grace over their family and humanity at large.

WATCH VIDEO

Audio Player

LYRICS OF IKON ALLAH BY PJ TWINS

INTRO:
Oh yeee. . Is PJ TWINS !! Dedicating this song to our beloved
Dad late Mr Jacob Daniel, although you are not more with us,
but it could have been sooner than this. We thank God for the
time you had with us.

CHORUS:
Gama da ikon Allah ne, har ma ina da rai yau
har ma da Ikon Allah ne, ya sa ina da rai yau yan’uwa…..
Gama da ikon Allah ne. ….
Gama da ikon Allah ne, har ma ina da rai yau
har ma da Ikon Allah ne, ya sa ina da rai yau yan’uwa….

VERSE 1:
Gama da ikon Allah ne yan’uwa… har ma ina da rai yau eh yeee….
tun ranar haihuwa na yanu’wa…. Allah ya na lura da ni eh yeee.. eh
zo mu raira wakokin yabo, mu girmama sunan sa.
Muna raira, muna rawa, muna yanga da sunan sa,
Uba don abin da Ka yi, karbi girma da daukaka
Kai ne Allahn alloli, Kai ne Sarkin sarakuna.

REFRAIN:
Baba da Mama (yi masa yabo)
Yara da manya (yi masa yabo)
Kowa da kowa (yi mass yabo)

Domin Shi ne ya isa yabo
In na ce Allah ce (Ka isa yabo)
Allah (Kai ka isa yabo)
Allah (Kai ka isa yabo)
Allah (Kai ka isa yabo)

Nnye eh eh eh eh eh ehyeee….

CHORUS
Gama da ikon Allah ne har ma ina da rai yau
har ma da Ikon Allah ne ya sa ina da rai yau yan’uwa…..
Gama da ikon Allah ne. ….
Gama da ikon Allah ne har ma ina da rai yau
har ma da Ikon Allah ne ya sa ina da rai yau yan’uwa….

VERSE 2:
Gama sun ture ni don in fadi …
Amma Wanda ke ciki na ya fi su eh yeee…
Su ka sa mani dutsen tuntubi
Amma Yesu ya fishe ni eh eh ehhyee

Sun koma sun yi kulle kulle domin su batar da rai na..
Sun kuma shafa mani baki, Sai Yesu ya wanke ni.
Duk munafuncin mugaye, Yesu ne madogara ta.
Ya ce fa kar mu ji tsoro gama Allahn mu yana nan.

REFRAIN:
Baba da Mama (yi masa yabo)
Yara da manya (yi masa yabo)
Kowa da kowa (yi mass yabo)

Domin Shi ne ya isa yabo
In na ce Allah ce (Ka isa yabo)
Allah (Kai ka isa yabo)
Allah (Kai ka isa yabo)
Allah (Kai ka isa yabo)
Nnye eh eh eh eh eh ehyeee….

CHORUS:
Gama da ikon Allah ne, har ma ina da rai yau
har ma da Ikon Allah ne, ya sa ina da rai yau yan’uwa…..
Gama da ikon Allah ne. ….
Gama da ikon Allah ne, har ma ina da rai yau
har ma da Ikon Allah ne, ya sa ina da rai yau yan’uwa..

 

What do you think about this song?

We want to hear from you all.

Drop your comments

More
 

Join the Discussion

No one has commented yet. Be the first!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *